Manyan Labarai

Manyan Labarai

An nada sabon Sufeto Janar na ‘Yan Sanda

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya nada Mataimakin Sufeto Janar na ‘Yan Sanda Ibrahim Npotum Idris a matsayin Sabon Mukaddashin Sufeto Janar na &

Yadda ake hada aure a Masallacin Abuja

Masallacin Area 11 da ke Abuja ya fara wani shiri na aurar da ‘yan mata da zawarawa ta hanyar cike fom da tantace maneman, har masallacin ya aurar da

Yadda na kera motata – Auwal Muhammad

Auwalu Muhammad yana daga cikin matasan da suke da fasaha a kasar nan, inda a kwanakin baya ya kera wata mota mai ban sha’awa. Aminiya ta tattauna da

Rikicin PDP: Matasa sun kori shugabanni sun kwace sakatariyarta

APC ke amfani da Sheriff don rusa PDP – Makarfi Laifinku na baya ke binku – APC Jam’iyyar PDP ta sake shiga rudu a shekaranjiya Laraba, ba

Labarin sarin Kirista saboda ba ya azumi kirikira ne – Al’ummar Kakuri

A’ummar Unguwar Kakuri da ke karamar Hukumar Kaduna ta Kudu a Jihar Kaduna sun karyata labarin da ake yadawa cewa  an sari wani matashi Kirista m