Manyan Labarai

Manyan Labarai

Lakurawa sun kashe jami’in kwastam a Kebbi

Mai magana da yawun hukumar a jihar ya tabbatar da aukuwar harin.

Ya kamata duk ɗan Najeriya ya damu da barazanar Trump– Jigon APC

Jigon ya ce kamata ya yi ‘yan adawa su haɗa kai da TIinubu don kare Najeriya.

Gwamna Soludo ya lashe Zaɓen Anambra karo na biyu

Charles Soludo dai ya kasance tsohon Gwamnan CBN daga 2004 zuwa 2009 sannan ya zama gwamnan Anambra a shekarar 2022.

Ban taɓa zargin Shettima da ƙirƙiro Boko Haram ba — Sheriff

Tsohon gwamnan ya ce tuni ya umarci lauyoyinsa da su ɗauki matakin shari’a.

Barau ya nemi Trump ya janye kalamansa, ya nemi afuwar Najeriya

Sanatam ya ce kalaman Trump ba za su firgita Najeriya ba.