Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘An kara ceto wata dalibar Chibok’

Rundunar Sojojin Kasa ta ce an kara ceto wata dalibar makarantar sakandaren garin Chibok, Serah Luka, jiya Alhamis, kwana biyu bayan gano dalibar fark

Yadda matashi ya yanka iyayensa da kannensa

A ranar Talatar da ta gabata ne mutanen garin Potiskum ta Jihar Yobe suka tashi da alhinin aika-aikar da wani saurayi mai kimanin shekaru 20, Adamu Ma

Abin da ya sa na mayar wa gwamnati albashina – Tsohon malamin Firamare

Wani malamin makarantar firamare a Gombe mai suna Alhaji Jafaru Adamu Baderi, ya mayar da albashin da aka biya shi a watan Afrilu saboda ya yi ritaya

Yajin aikin da Kungiyar NLC ta kira ya hadu da cikas

Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya sun ki amsa kiran shiga yajin Aikin da kungiyar Kwadago ta kasa (NLC) ta kira don nuna adawa da janye tallafin man fetur

Yadda aka gano dalibar makarantar Chibok

Sababbin hujjoji suna dada bayyana kan yadda aka yi aka kama Mohammed Hayatu wanda ake zargi da kasancewa mijin ’yar makarantar sakandaren Chibok din