Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda aka gano dalibar makarantar Chibok

Sababbin hujjoji suna dada bayyana kan yadda aka yi aka kama Mohammed Hayatu wanda ake zargi da kasancewa mijin ’yar makarantar sakandaren Chibok din

‘Abin da ya sa aka kafa dokar hana bara a Kaduna’

Shugaban Kwamitin Yada labarai na Majalisar dokokin  jahar Kaduna Honorabul Nuhu Machu Goroh Shadalafiya, a tattaunawarsa da Aminiya kan dokar ha

An kama Alkali da matar aure a otel

An kama Alkalin kotun shari’ar musulunci ta yankin Basawa da ke karamar hukumar Sabon Gari a jihar Kaduna yana kokarin yin lalata da matar aure a rana

Dalibar Chibok ta gana da Shugaba Buhari

A yau Alhamis ne dalibar makarantar Chibok din nan da aka ceto daga hannun Boko Haram ta isa fadar shugaban kasa da ke Abuja. Amina Ali Nkeki, ta isa

Kotu ta hana Kungiyar Kwadago shiga yajin aiki

A safiyar yau (Litinin) ne Shugaban Kotun Ma’aikata ta Kasa, Mai Shari’a Babatunde Adejumo, ya hana kungiyoyin kwadago shiga yajin aiki a