Manyan Labarai

Manyan Labarai

EFCC ta kama tsohon Gwamnan Jihar Kaduna

Hukumar Yaki da Cin Hanci da Hana Yi wa Tattalin Arziki Ta’annati (EFCC) ta cafke tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Muktar Ramalan Yero da kuma tsohon

Ya kashe iyayensa da kannensa 2 a Potiskum

Wani saurayi mai suna Adamu Mai-bisco ya kashe mahaifinsa da mahaifiyarsa da kuma kannensa mata biyu a unguwar Batayya a garin Potiskum da ke Jihar Yo

Karin Kudin Mai: An hana Ministan Mai jawabi a zauren majalisa

‘Yan Majalisar Wakilai ta Kasa daga jam’iyyar PDP  sun hana Karamin Ministan Mai Dokta Ibe Kachukwu gabatar da jawabi lokacin da ya b

Kudadenmu da aka boye a Biritaniya muke bukata ba hakuri ba – Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce ba ya bukatar a ba shi hakuri game da kalaman da Firayiministan Biritaniya Dabid Cameron ya yi cewa Najeriya na

Tarihin karin kudin mai daga 1967 zuwa yau

Ga takaitaccen tarihin karin kudin man fetur daga zamanin mulkin Janar  Yakubu Gowon (1967-1975) zuwa yanzu.           &