Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sayen motoci ga ‘yan majalisa: ‘Yan jarida ne suka jawo mana jangwam – Ali Ndume

Shugaban masu rinjaye na Majalisar Dattawa mai wakiltar Borno ta Kudu, Sanata Muahammad Ali Ndume, ya yi qarin haske dangane da qudurinsu na sayen mot

Yaron da matsafa suka kwakule wa idanu ya samu lafiya

Yaron nan Abubakar Sadik Usman dan kimanin shekara hudu da matsafa suka kwakule wa idanu a kwanaki baya a wata Unguwa da ke bayan Asibitin Madarkaci a

Yadda na tsallake rijiya da baya a hannun matsafa – Budurwa

Ranar Larabar makon jiya ne wata budurwa mai kimanin shekara 17 mai suna Sadiya Aliyu ta tsallake rijiya da baya daga hannun wadanda ake zargi matsafa

Kotu ta tsare Dagaci kan neman matar maqwabcinsa

…. kuma an yanke wa ’yan fashi hukuncin kisa

Abin da ya sa na soki Buhari lokacin takara – Bukar Abba

Sanata Bukar Abba Ibrahim (APC, Yobe ta Gabas) ya yi Gwamna Jihar Yobe sau biyu, kafin ya wakilci mazabarsa a matsayin sanata karo na uku. A wannan ta