Manyan Labarai

Manyan Labarai

Barazanar Trump: Ya kamata shugabannin Najeriya su farka daga bacci — Bishop Kukah

Kukah ya yi kira ga ’yan Najeriya da su yi tunani mai zurfi tare da ɗaukar nauyin gina ƙasa mai haɗin kai.

Tinubu ya gana da Sarkin Musulmi a Aso Rock

Wannan dai na zuwa ne bayan Trump ya yi barazanar ɗaukar mataki a kan Najeriya.

Matsalar Tsaro: Mun samu gagarumin ci gaba a shekaru biyu — Tinubu

Shugaban ya kuma jaddada aniyar gwamnatinsa na daƙile ayyukan ta’addanci da kuma tabbatar da zaman lafiyar ƙasa.

An gano gawar wata mai shekara 96 a cikin masai

Jami’an sashen agajin gaggawa daga hedikwatar hukumar sun isa wurin, inda ta gano wata mata mai suna Habiba Ado mai shekara 96.

Harin bam a masallacin Juma’a ya jikkata sama da mutum 50 a Indonesia

’Yan sanda a kasar Indonesia sun ce an garzaya da daruruwan mutane zuwa asibiti bayan wani abu da ake zargin bam ne ya fashe a wani masallacin Juma’a