Manyan Labarai

Manyan Labarai

Zakzaky yana neman diyyar Naira biliyan uku daga gwamnati da sojoji

Shugaban kungiyar Shi’a ta Harkar Musulunci a Najeriya (IMN), Sheikh Ibraheem Zakzaky wanda yake tsare a hannun hukuma, ya kai Gwamnatin Tarayya da Ru

Matasa sun qone wani kan zargin satar yara a Kaduna

A shekaranjiya Laraba ne wadansu matasa suka hallaka wani mutum da ake zargi da satar yara a Unguwar Barnawa da ke Kaduna tare da kone gawarsa. Bayana

An saki sabon bidiyon ‘Yan Matan Chibok

Gidan talabijin na CNN ya yada wani sabon faifan bidiyo wanda a cikinsa aka ga wadansu ‘yan mata guda 15 daga cikin ‘Yan Makarantar garin Chibok fiye

Na tafka kuskure a rikicin Libya – Obama

Shugaban Kasar Amurka Barack Obama ya ce rashin shiryawa abin da ya biyo bayan hambarar da Shugaban Kasar Libya Mu’ammar Gaddafi, shi ne kuskure

Kwanan nan za mu mamaye dajin Sambisa – Ministan Tsaro

Ministan Tsaro Janar Mansir Muhammad Dan Ali (mai ritaya) yana  cikin jami’an gwamnati da  suka raka shugaba Muhammadu Buhari zuwa Amurka ku