Manyan Labarai

Manyan Labarai

Aikin Gwamna da wahala – El-Rufa’i

A makon da ya gabata ne Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir Ahmed El-Rufa’i ya tattauna da manema labarai ciki har da Aminiya a kan cikarsa wata 10 

Yadda na kwashe awanni biyar a hannun ‘yan Boko Haram – Taka-shuka

Aminiya ta samu ganawa ne da wani  dattijo dan kusan kimanin shekaru 67 mai suna Baba Umaru, da ake wa laqabi da Taka shuka, mazaunin garin Nanna

A taimaka wajen yaqar luwaxi da maxigo a tsakanin matasan Yobe – Babban Sakatare

Babban Sakataren Ma’aikatar Kula da Harkokin Addini ta Jihar Yobe Alhaji Bukar Modu Jimbam ya ce Jihar Yobe ce ta biyu a jerin jihohin qasar nan da ak

Buhari ya karbi cikakkun bayanan kasafin kudi

  Majalisar Dokoki ta mika cikakkun bayanan kasafin kudin kasa ga fadar shugaban kasa domin sanya hannu. Mataimaki na musamman ga shugaban kasa k

Sani Aliyu Dandawo ya rasu

Allah Ya yi wa shahararren mawakin Hausa, Alhaji Sani Aliyu Dandawo, rasuwa. Marigayin ya rasu ne ranar Lahadi a garin Yauri da ke Jihar Kebbi, yana d