Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘Duk wata Badeh na awon gaba da Naira miliyan 558 na sojin sama’

Wani shaida da Hukumar EFCC ta gabatar kan shari’ar da ake yi wa tsohon Hafsan Tsaro Iya Cif Mashal Alde Badeh, Iya Kwamanda Salisu Abdullahi mai rita

Yadda zaben Buhari ya jawo wa ‘yan kasuwar Arewa matsala

’Yan Kasuwa da suka fito daga arewacin kasar nan da ke zuwa garuruwan Legas da Anacha da Aba sayo kayayyakin ’yan kunne da bulawus da  takalma da

Matakin ba-sani-ba-sabo ne maganin matsalolin bangaren mai – Shugaban PENGASSAN

Aminiya ta samu tattaunawa da Kwamared Francis O. Johnson, shugaban kungiyar manyan ma’aikatan kamfanonin mai da iskar gas ta Najeriy,a wacce a takaic

Yadda mutuwa ta tona tsakanin Ganduje da Kwankwaso

Ga alama dai tasirin wakar da shararren mawakin siyasar nan Haruna Aliyu Ningi ya yi wa tsohon Gwamnan Jihar Kano Dokta Rabi’u Musa Kwankwaso da Gwamn

Kotu ta ce ’yan sanda su biya diyyar Naira miliyan 25 kan matashin da suka kashe

Babbar Kotun Jihar Kano ta Biyar 5 da ke Sakatariyar Audu Bako ta umarci Rundunar ’Yan sandan Jihar Kano ta biya Naira miliyan 25 a matsayin diyyar wa