Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mutum 24 sun rasu a harin masallaci a Maiduguri

Wadansu ’yan kunar bakin wake da ake zargin ’yan Boko Haram ne sun kashe akalla mutum 24 a lokacin da suke Sallar Asuba a wani masallaci da ke yankin

Batun Yunusa da Ese: Za mu tabbatar an yi adalci – dahiru KT

Alhaji dahiru KT, shi ne shugaban kungiyar ’yan Arewa mazauna Jihar Bayelsa. A tattaunawarsa da Aminiya ta waya, ya bayyana cewa wasu tsiraru ne suka

Ci-rani ya zama matsala a Taraba

Sanarwar da gwamnatin jihar Taraba ta bayar  a ranar 21 ga watan Janairu na wannan shekarar  inda ta bayyana dakatar da wadasu hakimai da da

Yadda dalibai ke damfara ta yanar gizo – Hukumar EFCC

Aminiya ta samu ganawa da shugabar sashen wayar da kai ta hukumar Yaki da  da cin hanci da kuma ta’annutin kudi (EFCC), Hajiya Aisha Larai Musa,

Za a hukunta direban Ministan da ya rasu

Duk da rahotanni na nuna cewa direban marigayi Minista a Ma’aikatar kwadago da Samar da Aikin yi, Mista James Ocholi, wato Taiwo James Elegbede ya ras