Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dalilin da ya sa za mu bude jami’ar mata zalla – Sarkin Musulmi

A kokarinta na bai wa karatun mata mahimmanci, musamman karatun zamani, Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar lll ya bayyana cewa nan ba da dadewa ba Majalisa

Yadda muka gano sabuwar hanyar gane ’yan kunar bakin wake – Jami’an tsaro

Hukumomin tsaro da ke fafatawa da mayakan kungiyar nan masu tada kayar baya da aka fi sani da Boko Haram a Jihar Barno, sun gano wata hanya mafi sauki

Yadda nada Sheriff ya nemi share PDP

A ranar Litinin din makon jiya ne wasu bangarori na masu fadi-a-ji na Jam’iyyar PDP ta kasa suka zaba tare da nada tsohon Gwaman Jihar Borno Sanata Al

Zaben Nijar zai iya kai wa zagaye na biyu

Zuwa yanzu da aka bayyana kashi 70 cikin 100 na sakamakon zaben Jamhuriyar Nijar, babu dan takara guda cikin manyan ‘yan takarar biyu (wato Shug

Bam ya kashe mutum 4 a Yola

Akalla mutum hudu sun rasa rayukansu bayan wani bam ya tashi a wani caji ofis din ‘yan sanda da ke garin Yola na Jihar Adamawa.