Manyan Labarai

Manyan Labarai

Masu garkuwa da mutane sun sace mutum 13 a yankin Kurama

Sarkin Kurama da ke karamar Hukumar Lere a Jihar Kaduna Dokta Ishaku Sabo Damina ya ce masu garkuwa da mutane da suka addabi yankin, sun sace mutum 13

…Na kadu da na ji da sa hannun Bisallah a kisansa – Ajoke Muhammed(1)

A ranar Juma’a 13 ga watan Fabarairu na shekarar 1976 ne aka yi wa tsohon shugaban kasa Janar Murtala Ramat Muhammad kisan gilla, abin da ya girgiza d

…Na kadu da na ji da sa hannun Bisallah a kisansa – Ajoke Muhammed

Gobe Asabar ne za a cika shekara 40 da kashe tshohon shugaban kasa Janar Murtala Muhammad, Aminiya ta zanta da Samanja Michael Otuwe dattijo mai shelk

Kwale-kwale ya kife da matasa 20 a Jigawa

Wani Kwale-kwale ya kife da wadansu samari 20 a kauyan Darai da ke karamar Hukumar Jahun a Jihar Jigawa inda dukkansu suka mutu a hadarin.An ce jirgin

Kotu ta soke tsige Nyako

Wata Kotun daukaka kara da ke Yola ta soke tsige tsohon Gwamnan Jihar Adamawa Admiral Murtala Nyako, wanda wakilan Majalisar Adamawa 17 daga cikin 25