Manyan Labarai

Manyan Labarai

Wadanda suka kashe matashi a Kaduna sun shiga hannu

’Yan Sanda a Jihar Kaduna sun kama matasa biyu da ake zargi da kashe wani matashi mai suna Aliyu Yusuf a makon shekaranjiya saboda budurwa. Ana zargin

Hadarin mota ya ci ’yan uwa takwas da ke dawowa daga bikin aure

Wadansu ’yan uwa takwas da suka je bikin aure a Jihar Kano daga garin Karu a yankin Birnin Tarayya Abuja, sun rasu a hadarin mota da ya rutsa da su a

‘Yadda muka tsira daga harin Dalori’

Da yammacin ranar Asabar din da ya gabata ne wadansu ‘yan bindigan da ake zaton ‘yan kungiyar Boko Haram ne suka kai hari kauyen Dalori da ke yankin k

Na shekara 30 ina rayuwa da facin hanyoyi – Malami Bukkuyum

Malami Bukkuyum dan jihar Zamfara ne, wanda ya shaida wa  Aminiya cewa ya kwashe shekara 30 yana facin hanya, inda yake hako kasa ya cike ramukan

Za a dasa wa yaron da aka kwakule wa ido idanun roba

Babban likitan ido da ke asibitin koyarwa ta Jami’ar Ahamdu Bello da ke Shika Zariya da ya jagoranci yi wa Abubakar Usman yaron da aka kwakule masa id