Manyan Labarai

Manyan Labarai

Babu motar da ba zan iya satarta ba – Tsohon varawon mota

Da ka ganshi a cikin motarsa ba za ka yi tsammanin ya tava aikita wani mugun laifi ba, amma da ka yi hira da shi ya gaya maka cewa shi kasurgumin vara

Yadda matsafa suka kwakule wa yaro idanu

Wadansu da ake zaton matsafa ne sun kwakule idanun wani yaro a Unguwar bula bayan asibitin da ke Madarkaci Jushi Banzazzau da ke karamar hukumar Zariy

Za mu sa ido a kan tubabbun – Gwamnatin Kano

A makon jiya ne gwamnatin Jihar Kano ta yi wa wasu barayin shanu su 39 afuwa wadanda suka mika kansu tare da makamansu ga gwamnati.Gwamnan Kano Dokta

Kada a amince da ’yan fashin da suka tuba – Ali kwara

Aminiya: Ka dade kana gwagwarmaya kan yaki da fashi da makami amma sai kamar an yi nasara sai kuma abin ya sake dawowa, wani lokaci za a kama mai laif

Ciyar da dalibai ya jawo cinkoso a makarantun Kaduna

A ranar Litinin din makon jiya ne Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufa’i ya kaddamar da shirin ciyar da daliban makarantun firamaren gwamnati abin