Manyan Labarai

Manyan Labarai

Hafsan sojin sama ya umarci a yawaita yi wa ’yan ta’adda ruwan bama-bamai

Hafsan ya ce za su fito da sabbin dabarun aiki wajen inganta tsaro a wuraren da ke fuskantar hare-haren ‘yan ta’adda.

NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cutar Basir

Cutar basir na daga cikin cututtukan da mutane da dama ke da mabanbantan ra’ayoyi akan ta.   A lokuta da dama za ka ji yadda mutane ke fadin dali

Majalisar Dattawa ta dakatar da tantance sabon Ministan Tinubu

Tinubu ya naɗa shi ne bayan ajiye aiki da Ministan Kimiyya, Uche Nnaji ya yi kan zargin gabatar da shaidar karatu ta bogi.

Zan ci gaba da siyasa har ƙarshen rayuwata – Shekarau

Tsohon ya bayyana haka ne yayin bikin cikarsa shekaru 70 a duniya.

Abba ya yaba wa sojoji kan hallaka ’yan bindiga 19 a Kano

Gwamnan ya bai wa rundunar kyautar motoci 10 da babura 60.