Manyan Labarai

Manyan Labarai

Za a fara rigakafin kenda a jihohi 19

Gwamnatin Tarayya za ta fara zagon farko na rigakafin cutar kenda na bana da Babban Birnin Tarayya Abuja da kuma jihohi 19 da ke yankin arewacin kasar

Ya makure abokinsa a kan Naira dubu 40

Al’ummar Unguwar kofar Kudu a yankin karamar Hukumar Tofa cikin Jihar Kano suna ci gaba da alhinin rasuwar dan uwansu mai suna Muzammil, Hamisu wanda

Yadda aka yi wa Magajin Birchi kisan gilla

Al’ummar garin Birchi da ke cikin karamar hukumar Kurfi ta jihar Katsina sun wayi gari a ranar Litinin wannan makon cikin firgici sanadiyar kisan gill

Magidanci ya kashe mahaifiyarsa

Jami’an tsaro a garin Jos babban birnin jihar Filato suna ci gaba da binciken wani mutum dan shekaru 52 mai suna Brabo Kunde, bisa zargin kashe mahaif

Yaki da cin hanci:Akwai jan aiki a gaban Buhari – Abubakar Alhaji

Aminiya ta samu damar tattaunawa da Sardaunan Sakkwato, tsohon ministan kudi kuma  tsohon jakadan Nijeriya a Ingila, Alhaji Abubakar Alhaji, kan