Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yawan mamata a harin jirgin soji a kasuwar Zamfara ya haura 150 —Shaidu

Wani mazaunin garin ya yi zargin yiwuwar ’yan bindiga sun samu bayani daga masu yi musu leƙen asiri

NAJERIYA A YAU: Halin da matan da aka yi garkuwa da suke ciki

Shirin Najeriya A Yau ya yi duba ne kan irin rayuwar da matan da aka yi garkuwa da su ke shiga.

Amaechi ya ayyana neman takarar shugaban ƙasa a ADC

ADC ta bayyana cewa za ta bai wa duk masu sha’awar tsayawa takara dama.

’Yan sanda sun daƙile yunƙurin garkuwa da mutane a Katsina

Rahoton ya nuna cewa, jami’an sun bi sawun waɗanda ake zargin, inda suka yi musayar wuta da su.

Ƙungiyar Tijjaniyya ta buƙaci a saki Sheikh Khalifa Zaria

Ƙungiyar ta bayyana hakan ne a wani taron manema labarai da ta gudanar a Kaduna, inda ta ce ci gaba da tsare malamin duk da hukuncin kotu ya saɓa wa d