Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tinubu na neman majalisa ta amince masa ya ciyo sabon bashin Tiriliyan 1.150

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya nemi Majalisar Dattawa ta amince da sabon shirinsa na ciyo sabon bashin Naira tiriliyan 1.150, don cike gibin kasaf

DAGA LARABA: Yadda ‘Yanbindiga Ke Amfani Da Hakar Zinare Wajen Mallakar Makamai

Kiyasi ya nuna cewa Najeriya tana asarar sama da dala biliyan 9 a duk shekara sakamakon ayyukan masu hakar ma’adinai ba bisa ka’ida ba, ku

Ba addini ne kaɗai ke haifar da rikici a Nijeriya ba — EU

EU ta ce akwai abubuwa da dama da ke haifar da rikicin ba addini kaɗai ba.

HOTUNA: Mun kori jami’ai fiye da 100 cikin shekara guda — DSS

DSS tana gargaɗin jama’a da su guji yin hulɗa da waɗannan mutanen da aka sallama daga aiki.

Barazanar Trump: Ba ma so a ƙirƙiri wata Sudan ɗin a Nijeriya — Tuggar

Najeriya ƙasa ce mai bin doka da tsarin mulki, wadda ke tabbatar da cikakken ’yancin addini ga dukkan ’yan ƙasa.