Manyan Labarai

Manyan Labarai

Abin da ya sa muka soke daukar nauyin alhazai da masu ziyara – Gwamnatin Kaduna

Aminiya ta tuntubi Mai bai wa Gwamnan Jihar Kaduna Shawara kan harkokin Adinin Musulunci da Kiristanci, Injiniya Muhammad Namadi Musa, inda ya bayyana

Kano ta samu rarar kudi saboda soke bada kujerun Hajji

A nata bangaren, Hukumar jin dadin Alhazai ta jahar Kano ta ce soke bada kujerun hajji kyauta ya sa ta samu rarar kudi kimanin Naira biliyan 1.5, idan

Babu ja da baya game da batun – Gwamna El-Rufa’i

Shi kansa Gwamna El-Rufa’i bayyana cewa ‘yan siyasa da manyan jami’an gwamnati da masu hannu da shuni da ke abokantaka da jami’an gwamnati ne wadanda

Ba haka gwamnati ya dace ta yi ba – Fasto Yunana Buru

Aminiya ta nemi jin ta bakin Fasto Yuhana Buru game da batun inda ya yi bayani kamar haka: “Ra’ayina a kan wannan matsayi na gwamna dole ne ya sake du

Ba laifi ba ne yi wa mutum kyautar kujerar hajji – Shaikh Sambo

Sheikh Yusuf Sambo Rigachikum ya bayyana cewa, ba laifi bani a yi wa mutum kyauta, ba kuma laifi ba ne bai wa mutum sadakar kujera hajji, domin idan a