Manyan Labarai

Manyan Labarai

Azumin bana: Kowa ya ci tuwon gidansu – El-Rufa’i

A ranar Juma’ar da ta gabata ne gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya bayyana cewa gwamnatinsa ba za ta iya cigaba da raba sukari da madara da

Yadda matasa suka yai tururuwa don samun amarya mai tukuici

daruruwan matasa a birnin Kano sun yi tururuwa zuwa gidan Rediyon Freedom don amsa kiran wata budurwa da ta yi alkawarin bayar da mota da gida ga duka

barawo ya kone wanda ya yi wa sata

Wani matashi mai suna danmaraya da ake zargi da sata, ana kuma zarginsa da watsa wa wanda ya yi wa satar mai suna Muhammad Nura Sulaiman da ke zaune a

Dalilin da ya sa na shiga siyasa – Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ya shiga siyasa ne domin tabbatar da dorewar Najeriya a matsayin kasa daya, kuma zabensa da aka yi a wa

Babu dan majalisar da zai karbi miliyoyin Naira don yin ado – RMAFC

Shugaban Hukumar Tara kudin Shiga da Raba shi da kuma Tsara Albashi da Hakkokin Ma’aikata ta kasa (RMAFC) Elias Mbam ziyarci Shugaban Majalisar Dattaw