Manyan Labarai

Manyan Labarai

Buhari tsohuwar zuma ne – Fadar Shugaban kasa

Fadar Shugaban kasa ta bayyana cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari tsohuwar zuma ne da zai yi amfani da yawan shekarunsa wajen magance matsalolin kasa

Za a iya sayar da litar mai naira 30 – danladi Fasali

Alhaji danladi Garba Fasali shi ne babban sakataren kungiyar dillalan mai masu zaman kansu ta kasa. A wannan tattaunawar da ya yi da wakilinmu ya bayy

Shugabancin majalisa: Yadda PDP ta yi wa APC wala-wala

Ga dukkan alamu babbar jam’iyyar adawa wato PDP ta shammaci Jam’iyyar APC mai mulki inda ta yi mata wala-wala wajen dora mata shugabannin majalisar do

Ma’aikatan Babban Bankin Najeriya sun sace Naira biliyan 8

Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) ta gurfanar da wasu manyan jami’an Babban Bankin Najeriya (CBN) a gaban kotu bisa zarginsu da y

Yadda katobarar gandiroba ta jawo rikici a gidan yari

A ranar Alhamis din makon jiya ne rikici ya barke a gidan yarin Zariya sakamakon wani furucin batanci da wani gandiroba mai suna Patrick Shalon da aka