Manyan Labarai

Manyan Labarai

An kashe ’yan bindiga 19 yayin daƙile wani hari a Kano

An tabbatar da cewa sojoji biyu da ɗan sa-kai guda ɗaya sun rasu yayin fafatawar.

Komai zai iya faruwa a hare-haren da za mu kai Nijeriya — Trump

“Suna kashe Kiristoci, kuma suna kashe su da yawa. Ba za mu bari hakan ta ci gaba da faruwa ba.”

NAJERIYA A YAU: Ko Kawo Dakarun Amurka Zai Kawo Karshen Matsalar Tsaro A Najeriya?

Yayin da wasu ke ganin hakan abun san barka ne, wasu kuwa tofin Allah tsine suka yi ga wannan batu.

Trump ya jaddada shirin Amurka na kai hari a Najeriya

Trump, ya jaddada cewa Amurka na iya tura sojoji ko jiragen yaƙi domin ƙaddamar da hare-hare a kan Najeriya

Matar aure ta yanka wuyan mijinta, ta fasa masa ido da wuƙa a Neja

Majiyoyi sun ce matar ta kuma soka wa mijin wuka a idonsa na hagu, lamarin da ya lalata idon gaba ɗaya.