Manyan Labarai

Manyan Labarai

Cin mutuncincin da ake yi wa PDP ya fi batuncin da aka ce tana yadawa -Farfesa Alkali

Farfesa Rufa’i  Ahmad Alkali shi ne Mataimaki na musamman ga shugaban kasa Jonathan a harkar siyasa, Aminiya ta nemi jin ta bakinsa a kan dalilin

Ina nan daram- Jega

A wannan makon an yi ta yada jita-jitar cewa Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta Farfesa Attahiru Jega ya yi murabus ko kuma an sauke shi har ma an

An kama matasa da ke shirin auren jinsi

Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta cafke wadansu da ake zargin ’yan daudu ne su kusan 12 a lokacin da suke tsakiyar gudanar da bikin auren wadasu abokansu

Ba na nadamar barin PDP -Labaran Maku

A ’yan kwanakin nan ne wadansu jiga-jigan jam’iyyar PDP ciki har da shugaba Goodluck Jonathan suka zargi tsohon ministan yada labarai Labaran Maku kum

Yadda aka sace mai kusunbi a Kano

Wadansu ‘yan bindiga sun yi awon-gaba da wani matashi mai kusumbi a gidansu da ke unguwar Bachirawa cikin yankin karamar Hukumar Dala a birnin Kano. A