Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yunkurin dage zabe ya sha kasa * Majalisar kasa ta ki yarda * Hukumar Zabe ta ce ta shirya

Yunkurin dage babban zaben kasar nan da za a gudanar a makon gobe ya sha kasa bayan da Majalisar kasa ta yi fatali da hakan, kuma wakilan majalisar su

Matsalar tsaro: Buhari ne ya dace ya shugabanci kasar nan -Naja’atu Muhammad

Hajiya Naja’atu Bala Muhammad wata fitacciyar ‘yar siyasa ce da ke kusa da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Janar Muhammadu Buhar, a wannan

Gwamna Yuguda da Ministan Abuja sun sa zare

Gwamnan Jihar Bauchi Malam Isa Yuguda da Ministan Abuja Bala Mohammed sun sa zare a sakamakon ziyar da Shugaba Goodluck Jonathan ya kai Jihar Bauchi d

Na taba yi wa Shata kida ya jefar da abin magana – Sasuwai Makadin Shata

Kalangu wanda aka fi sanin tasirinsa a wajen wasan mahauta da wasan fage na samari da ’yan mata, ya zamo babban abin da ya tallafa wa Shata a rayuwars

Ba na nadamar yi wa Buhari fatan mutuwa – Gwamnan Ekiti

Gwamnan Jihar Ekiti, Peter Ayodele Fayose ya ce ba ya nadama game da tallar da ya dauki nauyin bugawa a wasu jaridu na ranar Litinin da ta gabata, ind