Manyan Labarai

Manyan Labarai

Duk abin da ya samu Buhari PDP za mu rike – APC

Jam’iyyar APC ta yi Allah-wadai da wata talla da Gwamnan Jihar Ekiti Ayo Fayose ya dauki nauyin bugawa a wasu jaridun kasar nan da suka fito a ranar L

Naira daya na ba Shata ya yi mini waka – Malam Ado Kankiya

“Na Kankiya Malan Ado, Kai mu matso mu ga Malan Ado,Na Kankiya Malan Ado. Garin Kankiya za ni je wasa, ga na Kankiya Malan Ado, Na Kankiya Malan Ado.

Kada a yi rikici da kowa saboda ni -Janar Buhari

Ganin yadda lokacin manyan zabukan kasar nan ke kara kawo jiki da yadda ake ci gaba da samun tashe-tashen hankula masu nasaba da yakin neman zabe, jam

Kudin marayu ya kara makalewa a kotun Kaduna ..Saura qiris ya fado

Kimanin shekaru biyu ke nan da rasuwar wani fitaccen dan kasuwa da ke gudanar da harkokin kasuwancinsa a PZ da ke Zariya, watau marigayi Alhaji Yahaya

Abin da ya sa na zama Halifan Mamman Shata – Sanusi Shata

A ranar Asabar da ta gabata ne kungiyoyin masoya fitaccen mawakin Hausan nan marigayi Dokta Mamman Shata Katsina suka gudanar da taron karrama shi, in