Manyan Labarai

Manyan Labarai

Abin da ya sa na agaza wa ‘ya’yana mata 4 suka zama likitoci -Malam Sa’idu

Malam Sa’idu Bala malami ne, kuma dan siyasa, haka kuma dan kasuwa ne a Kano, duk da cewar bai yi karatun boko a farkon rayuwarsa ba hakan bai hana sh

Jihohin da za a yi gumurzu a zaben bana

A wannan sabuwar shekarar da muka shiga ne za a gudanar da zaben gwamnoni a mafi yawan jihohin kasar nan, sai dai kuma ga dukkan alamu manyan jam’iyyu

Kyautar sabulu ta sa Shata ya yi min waka – Bako Zuntu

Alhaji Bako Zuntu na  PZ, Alhaji Bako mai kayan masarufi ,Alhaji Bako ba bako ba ne a Zazzau, Zariya za ni in huta, in ishe Bako Zuntu na PZ

Harin Boko Haram na garin Gaidam ya tilasta jama’a hijira zuwa Nijar

Harin ’yan Boko Haram a garin Gaidam da ke Jihar Yobe a makon jiya da ya jawo asarar rayuka da dukiyoyi na milyoyin Naira tare da kone babbar kasuwar

An tsinci gawar ’yar shekara uku bayan janye jinin jikinta a Sakkwato

Ranar Talata da ta gabata ne al’ummar Unguwar Hungumawa da ke karamar Hukumar Sakkwato ta Arewa a Jihar Sakkwato suka wayi gari da gawar wata yarinya