Manyan Labarai

Manyan Labarai

Zabe mai zuwa na cike da ban tsoro – Bolaji Akinyemi

Tsohon Ministan Al’amuran kasashen Waje, Farfesa Bolaji Akinyemi ya ankarar da ’yan Najeriya game da yiwuwar barkewar rikici bayan kammala zabubbukan

’Yan sanda sun gabatar da yarinyar da ta yi jigida da bam

A Larabar da ta gabata ce Hukumar ’yan sanda a Kano suka gabatar wa manema labarai wata yarinya mai suna Zahra’u Babban Gida, wacce suka ce sun kama t

2015: A bar ‘yan Nijeriya su zabi shugabannin da suke so -Archibishop Kaigama

Archibishop na darikar katolika na Jos kuma shugaban bishop-bishop na darikar katolika a Nijeriya Archibishop  Ignatius Kaigama, ya bukaci a bar

Za mu tabbatar da ‘A Kasa A Tsare’ a zabe – Buhari

A farkon makon nan ne wakilanmu suka zanta da dan takarar shugaban kasa a karkashin iunuwar jam’iyyar APC Janar Muhammadu Buhari inda ya yi bayani a k

2015: Surukin Awolowo ne zai mara wa Buhari baya

A yayin da shekarar zabe ta 2015 ke kwankwasa kofa kuma ya rage watanni biyu a gudanar da babban zaben Shugaban kasa da sauransu, ta tabbata dai za a