Manyan Labarai

Manyan Labarai

Allah Ya yi wa Malam Nata’ala rasuwa

Jarumin ya rasu bayan fama da ciwon daji.

Tinubu ya yanke hulɗa da Amurka kawai — Sheikh Gumi

Malamin ya ce kalaman Trump cin fuska ne ga ‘yan Najeriya.

Tsaro: Taimakonmu Amurka ya kamata ta yi maimakon barazana — Kwankwaso

Kwankwaso ya buƙaci ‘yan Najeriya du haɗa kansu maimakon bai wa wasu damar raba su.

Kisan Kiristoci: Ba zan yaƙi ƙasar iyayena kan labaran ƙarya ba — Sojan Amurka

Sulaiman ya ce duk da ya yi rantsuwar kama aiki, amma ba zai yaƙi ƙasar iyayensa ba.

Kisan Kiristoci: Lauyoyi sun nemi Gwamnatin Tarayya ta tattauna da Amurka

Lauyoyin su ce akwai buƙatar amfani da hanyar diflomasiyya don warware wannan matsala.