Manyan Labarai

Manyan Labarai

…Ga alama Tinubu bai ji dadi ba

Jim kadan da bayyana sunan Farfesa Yemi Osinbanjo a matsayin wanda zai mara wa Janar Buhari baya a takarar shugabancin kasa, jigo a jam’iyyar APC, San

Wakokin Shata makaranta ce – Bukar T

Malam Shehu Bukar wanda aka fi sani da sunan Bukar T, wani mai sayar da kaset ne da ke Kasuwar Barci a garin Kaduna. Dattijon ya yi suna ne wajen tatt

Yadda ni da liman muka tsira daga harin bam – Sarkin Ladanan Kano

A sakamakon kazamin harin bama-bamai da harbe-harben bindigogi da ya hallaka mutane da dama tare da raunata mutane da yawa a babban masallacin birnin

Halin da na samu kaina a karkashin Boko Haram -Wata mata da ta tsira

Wata mata da ta bukaci a boye sunanta saboda abin da ya shafi tsaro ta bayyana yadda ta yi rayuwa ta kwana 11 a garin Mubi bayan ’yan Boko Haram sun k

Don zabi-sonka na fara aikin gidan rediyo- Halilu Ahmed Getso

Halilu Getso tsohon shugaban gidan rediyon tarayya na Kaduna ne, Wakilin Aminiya ya tattauna da shi, inda ya bayyana yadda ya yi gwagwarmayar a lokaci