Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ta haifi ’yan hudu bayan shekara 18 tana neman haihuwa

              A ranar Asabar da ta gabata ne wata mata mai suna, Misis Clara Domikue ta haifi ’yan hudu a wani asib

Siyasar Jihar Taraba ta dauki sabon salo -Yanzu an bar maganar rashin lafiyar Suntai

Hukunci da kotun koli da ke Abuja ta yanke a ranar jumu’ar da ta gabata inda ta bayar da umurin a rantsar da tsohon mataimakin gwamnan jihar Taraba Al

Dala na ba Shata ya yi mini waka – Inuwa dalibi

Bawan Allah Inuwa dalibiMutumin kirki Inuwa dalibiMutumin Allah Inuwa dalibidanfalaki Inuwa dalibiAlheri dai Inuwa dalibiMai kaunar Allah Inuwa dalibi

Hisham Ali: Mutumin da ya ce yana jin harsuna fiye da 40

Aminiya ta ci karo da wani mai sana’ar daukar hoto a birnin Makka da ke kasar Saudiyya mai suna Hisham Ali wanda yake jin harsuna fiye da 40 na duniya

Yadda wata hatsabibiyar gobara ta addabi mutanen Soro

Kimanin kusan wata daya ke nan da mutanen garin Soro da ke yankin karamar Hukumar Ganjuwa a Jihar Bauchi suka samu kansu a cikin mawuyacin hali a saka