Manyan Labarai

Manyan Labarai

Fam 100 na ba shata ya yi mini waka – Idi Na Tajo Maisaniya

“Idi Na Tajo Maisaniya Allah Ka maida ni can Apapa domin Na Tajo Mai Saniya. Ka tuna kankanana Shanun Kurmi Idi Na Tajo ba naka ba, Ga shanun shi nan

Yadda kato ya yi jigida da bam ya tarwatsa dalibai

Sabanin rahotonnin da aka bayar cewa wanda ya tayar da bam a makarantar sakandare ta Potiskum karamin yaro ne, Aminiya ta gano cewa babban mutum ne ya

Jonathan ya yi bikin sake tsayawa takara yayin da ake juyayin mutuwar dalibai

Shugaban kasa Dokta Goodluck Jonathan ya yi bikin sake tsayawa takara don ci gaba da shugabancin kasar nan a karkashin Jam’iyyar PDP a yayin da ake ju

Jonathan bai kyauta ba – APC da Jama’atu

Sai dai kuma babbar jam’iyyar adawa, wato APC ta ce Shugaba Jonathan bai kyauta ba da ya kaddamar da takararsa kwana daya da kashe dalibai 48 a Potisk

Amincinmu da Sarkin Daura ya sa Shata ya yi mini waka – Sultan na Damagaram

“Ku kau Duwan ku dan mani hanya,  In je wajen dan Umaru Sarki.”Amshi: Abubakar dan Ummaru Sarki, “Mai birnin Zandar har daji, Abubakar dan Ummaru