Manyan Labarai

Manyan Labarai

Muna shirin kai farmaki a Nijeriya — Ma’aikatar Yaƙin Amurka

Idan Nijeriya ba ta kare Kiristoci ba, za mu kai hari, mu kawar da ‘yan ta’addan Musulmai da ke aikata wannan ta’asar.

Tinubu zai gana da Trump kan zargin kisan Kiristoci a Nijeriya 

Ganawar shugabannin biyu za ta gudana “ko dai a Fadar Shugaban Kasa ta Abuja, ko a Fadar White House da ke Washington.”

Kisan Kiristoci: Za mu kai hari Najeriya — Trump

Za mu shiga wannan ƙasƙantacciyar ƙasar, cike da ƙarfin gwiwa domin kawar da ’yan ta’adda masu zafin kishin Musulunci.

Rikicin PDP: Tsagin Wike ya dakatar da Damagum

Rikicin cikin gida na ci gaba da tsananta a jam’iyyar PDP.

Kiristoci: Najeriya ba ta yadda da cin zarafin addini ba — Tinubu

Tinubu ya ce Najeriya za ta ci gaba da haɗa kai da sauran ƙasashe domin tabbatar da zaman lafiya.