Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda Shata ya nada ni Sarkin Kanon ’yan mota – Sarki Labaran

Alhaji Sarki Labaran Abubakar ya shahara a sanadiyyar wata waka da Shata ya yi masa mai taken “Sarki mijin ‘yar Sarkin Labaran,” kuma mutum ne wanda y

dana mai tabin hankali ne ba shi ya kai wa Buhari hari ba –Mahaifiyarsa

Malama Zubaida Yusuf ita ce mahaifiyar matashin da aka kama cikin tufafin mata a ranar da aka kai wa tsohon Shugaban kasa Janar Buhari harin Bam a kus

Sabon salo: ‘Yan mata sun zama ‘yan kunar bakin wake

A halin yanzu dai masu kai hare-haren bama-bamai sun fito da wani sabon salo inda suke amfani da ‘yan mata masu kananan shekarun da ba su wuce shekara

Janar Muhammadu Buhari

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa matsalar da yi wa wadanda ke zaune a jihohin da ba nasu na asali ba rijista za ta jawo sai tafi ta Boko Haram, sabod

Guguwar tsigau: Buhari da Jonathan sun sa zare

Shugaban kasa Dokta Goodluck Jonathan da Janar Muhammadu Buhari sun sa zare bayan da Janar Buhari ya fitar da wata sanarwa dauke da sanya hannunsa yan