Manyan Labarai

Manyan Labarai

Masu son Sarki Ado ya mutu ne suka raba ni da mukamin Wazirin Kano – Sheikh Nasir

Sheikh Nasir Muhammad Nasir, Limamin Masallacin Juma’a na Waje ko Fagge da ke Kano, wanda marigayi Sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero ya nada Wazirin Kano

Neman haihuwa ya sa Boka ya binne mace da ’yarta da ransu

Rundunar ’yan sandan jihar Legas ta gabatar da wani boka, dan shekara 64 mai suna Alhaji Olatunji Azeez, wanda ya yi ikirarin kashe wata jami’ar hukum

’Yar shekara 2 ta rayu bayan ta kwana 6 a rijiya

Wani abin al’ajabi ya faru a garin Kwanar Farakwai da ke yankin karamar Hukumar Igabi ta Jihar Kaduna lokacin da aka gano wata yarinya mai suna Fauziy

Sai da katin shaida dan Arewa zai yi kasuwanci a Imo

Gwamnatin Jihar Imo za ta tantance daukacin ’yan Arewa da ke hada-hadar kasuwanci a jihar tare da ba kowannensu katin shaida, a cewar Babban Mataimaki

Hatsabibiyar wuta ta gallabi wani kauye a Sakkwato

A ranar Asabar da ta gabata ne al’ummar  kauyen Siddingo da ke cikin karamar Hukumar Kware a Jihar Sakkwato  suka tashi da mummunar gobara d