Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gudun rikici ya sa na bar Kano – Sanusi Ado Bayero

Ciroman Kano kuma babban dan marigayi sarkin Kano, Alhaji Sanusi Ado Bayero ya bayyana cewa saboda gudun tashin hankali ne ya sanya ya fice daga 

Ci-rani ya zama matsala ga ’yan Arewa

kungiyar kare muradun  Arewa (ACF) da kungiyar Jama’atu da wadansu fitattun mutane sun yi Allah wadai da kama wadansu ‘yan Arewa mutum dari hudu

Ana yunkurin tsige Gwamna Nyako

Majalisar Dokokin Jihar Adamawa ta fara yunkurin tsige Gwamnan Jihar, Admira Murtala Hammayero Nyako da Mataimkinsa Bala Ngilari.A shekaranjiya Laraba

Yadda na auri Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi – Sa’adiya Ado Bayero

Sa’’adiya Ado Bayero ita ce uwargidan sabon Sarki Kano Sanusi Lamido Sanusi, ta yi bayyana yadda ta auri Mai martaba Sarki Sanusi Lamido. Ta ce tana d

Dalilin da ya sa muka zabi Lamido Sanusi – Kwankwaso

Gwamna Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana dalilin da ya sa aka zabi Malam Sanusi Lamido Sanusi ya zama sabon sarkin Kano, daga cikin ’ya’yan sarauta uku