Manyan Labarai

Manyan Labarai

PDP ta dakatar da Anyanwu da wasu ’yan tsagin Wike

PDP ta dakatar da ‘ya’yan nata na tsawon wata kafin kammala bincike a kansu.

Zargin Kisan Kiristoci: Maganar Trump a kan Najeriya tsagwaron ƙarya ce — Shehu Sani

Shehu, ya ce wasu na bai wa Trump bayanan ƙarya game da Najeriya.

Zaɓen Tanzania: Shugaba Samia ta yi tazarce da kashi 97 an ƙuri’u

Hukumomin zaɓen Tanzania sun sanar da cewa Shugaba Samia Suluhu ta samu kashi 97 na kuri’u miliyan 31 da aka jefa a zaɓen

An yi garkuwa da Mataimakin Shugaban Majalisar Dokokin Kebbi

’Yan bindiga sun sace Mataimakin Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kebbi, Honarabul Samaila Bagudu, a garinsu da ke Ƙaramar Hukumar Bagudu.

Amurka ta sanya Najeriya cikin ƙasashen da ake yi wa Kiristoci kisan ƙare dangi

Akwai yiwuwar Amurka ta ƙaƙaba wa Najeriya takunkumi a sanadin wannan lamari.