Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gobe za a rufe gasar kokawa a Nijar

Gasar cin takobi na wasan kokowar gargajiya ta 2014 da aka fara a ranar Asabar din makon jiya a Diffa da ke Jamhuriyar Nijar a gobe Asabar ake sa ran

Amarya ta kwakule idon kishiyarta

Wata amarya da aka yi bikinta watanni uku da suka wuce a unguwar Hammadu Kafi a garin Gombe, mai suna Zainab Haruna, mai kimanin shekaru ashirin da bi

Ta zargi maneminta da yanke bangaren matuntakarta

Wata budurwa mai shekara 27 mai suna Chioma Uzo da ke zaune a garin Kagini, a yankin babban birnin tarayya Abuja, ta zargi wani maneminta Fasto mai su

Baba Goni: Yaron da ya taimaka aka kubutar da ’yan matan Chibok biyu

Wani yaro dan shekara 15 mai siuna Baba Goni ya taimaka wajen ganowa da kubutar da biyu daga cikin ’yan matan Chibok da kungiyar Boko Haram ta sace fi

Harin Jos: ‘Mun kai rahoton motar da bam din ya tashi ga ’yan sanda’

Daya daga cikin wadanda suka tsallake harin bam din da ya tashi a Jos wanda ya halaka sama da mutum 118 a ranar Talatar da ta gabata, ya ce sun kai ra