Manyan Labarai

Manyan Labarai

Harin Jos: ‘Mun kai rahoton motar da bam din ya tashi ga ’yan sanda’

Daya daga cikin wadanda suka tsallake harin bam din da ya tashi a Jos wanda ya halaka sama da mutum 118 a ranar Talatar da ta gabata, ya ce sun kai ra

Musuluntar da ’yan matan Chibok: Ba Musulunci ba ne –kungiyoyin Musulunci da siyasa

kungiyoyin Musulunci sun soki yadda kungiyar Boko Haram ta musuluntar da ’yan matan Chibok da ta sace daga makaranta fiye da wata daya ya ta gabata, i

Ta babbaka mijinta da ruwan zafi kan robar wanka

Hukumar Hisba ta Jihar Kano, reshen karamar Hukumar Dala, ta cafke wata matar aure mai kimanin shekaru 20 mai suna Maimuna Usman saboda babbake mijint

Gwamnoni ba su da ta cewa a kan tsaro – Gwamnan Jihar Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Alhaji Abdul’Aziz Yari ya ce gwamnoni ba su da ta cewa a kan sha’anin tsaro, kasancewar jami’an tsaro na karbar umarni daga Fad

Dan shekara 70 ya yi wa ’yar shekara 8 fyade a Benin

A karshen makon jiya ne wani tsoho mai shekara 70, Muhmmadu Maidoya ya yaudari wata yarinya ’yar shekara takwas (an sakaya sunanta) da Naira goma, ya