Manyan Labarai

Manyan Labarai

Jaridu sun firgita duniya kan rikicin Najeriya –Baturen Poland, Dokta Mariusz Krasniewski

A makon jiya ne wakilinmu ya hadu da Bature dan kasar Poland mai suna Mariusz Krasniewski (Mariyos Kirinski), a Jami’ar Bayero Kano. Ya kasance manaza

Yadda aka yi wa ’yan banga kisan gilla

“Allah Ya isa, ba za mu taba yafewa ba.’’ Wannan shi ne irin kalaman da mazauna ’Yargalma suke furtawa a lokacin da Gwamnan Jihar Zamfara, Alhaji Abdu

Abin da ya sa dan sanda ya bindige kansa da mutum biyar

An bayyana cewa rashin jituwa ce da ta ki ci, ta ki cinyewa a tsakanin wani dan sanda da matarsa ya sanya shi ya fusata ya dauki bindiga ya harbe mata

An kama mai mata biyar a Kano

Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta cafke wani mutum da ya auri mata biyar a lokaci guda, inda har ta tilasta shi sakin daya daga ciki.Mutumin, wanda aka b

Boko Haram: Jonathan da Nyako sun fara asakala

Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya zargi gwamnonin jihohin yankin Arewa-maso-Gabas, inda ya bayyana cewa sakacinsu ne ya jawo rikicin Boko Haram a yan