Manyan Labarai

Manyan Labarai

Za mu ci gaba da shirye-shiryen babban taronmu — PDP

Jam’iyyar ta ce za ta ci gaba da shirye-shiryenta duk da hukuncin kotun.

’Yan bindiga sun sace fasinjoji a cikin motocin bas a Kogi

Masu garkuwa da mutanen sun yi amfani da wata tirela da aka kama wajen tare hanyar bayan shingen binciken jami’an tsaro, da ke kusa da wurin da lamari

Kotu ta dakatar da gudanar da babban taron PDP

Waɗanda suka shigar da ƙarar sun ce shirya taron ya saɓa wa dokokin jam’iyyar.

Kotu ta tsige dan majalisar da ya sauya sheka zuwa APC

Kotu ta kuma umarci Gummi da ya daina karbar albashi da wasu hakkoki a matsayin dan majalisa.

NAJERIYA A YAU: Dalilan Da Daliban Makarantar Kudi Suka Fi Na Gwamnati Kokari

Duk da cewa gwamnati na da dubban kwararrun malamai a makarantunta, har yanzu ana ganin ɗaliban makarantun gwamnati na kasa da na makarantun masu zama