Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ya bari kura ta cinye mazakutarsa don ya zama attajiri

Wani dan kasar Malawi da ke zaune a kasar Zambiya yana jinya a asibiti sakamakon sadaukar da mazakutarsa da ’yan yatsun kafarsa ga kura bayan da wani

Da sanin gwamnati ake kashe-kashe a Arewa -Gwamna Nyako

Gwamnan Jihar Adamawa Murtala Nyako ya bayyana cewa da sanin gwamnati ake kashe-kashe a Arewacin Najeriya, kuma an kirkiro rikicin Boko Haram ne domin

An samu mutane cikin mawuyacin hali a wani gida a Ibadan

A karshen makon jiya ne rundunar ‘yan sandan Jihar Oyo ta gano wani gida a  kusa da birnin Ibadan da aka daure wadansu mutane maza da mata su 15

An kama su da harasan mutane

A ranar Talata jama’a a unguwanni daban-daban na birnin Ibadan suka rika yin binciken kwakwaf ga masu tabin hankali, maza da mata, wadanda ake tababar

Ban yi nadamar komawa PDP ba – Bafarawa

Tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Attahiru dalhatu Bafarawa ya ce bai yi nadamar komawa Jam’iyyar PDP ba, inda ya ce komawarsa ta jawo wa al’ummar