Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘Na shekara 7 ina sayar da naman kare a Kano’

Wani mutum da hukumar Hisbah ta jihar Kano ta damke shi yana yanka karnuka yana soya namansu yana sayarwa a Kano, mai suna Uche Aled Mbu ya tabbatar d

Ba zan iya komawa aiki ba – Suntai 1

Wani faifan bidiyo da aka sanya a shafin Youtube na Internet ya nuno Gwamnan Jihar Taraba, Mista danbaba Suntai yana cewa, ba zai iya komawa bakin&nbs

Taron yi wa kasa addu’a ya bar baya da kura a Bauchi

Taron addu’ar zaman lafiya da wasu ke zargin na tazarcen Shugaba Jonathan ne da da aka gayyaci malamai 6000 daga ciki da wajen Najeriya da aka gudanar

Ta halaka kanta da mijinta a kan kishiya

Shekarar 2014 ta zo wa iyalan gidan Monday da ke kauyen Amobo a karamar Hukumar Mbaise ta jihar Imo da rudani, inda a ranar 11 ga watan Janairun nan w

Ya zabi taba fiye da matarsa

Alkalin kotun shiyya na garin Ilori, hedkwatar Jihar Kwara, Mista Yusuf Abdulkareem, ya raba auren Uwargida Sherifat Azeez da mijinta Nurudeen saboda