Manyan Labarai

Manyan Labarai

Abokai hudu sun kashe budurwa da fyade

A ranar Asabar da ta gabata (28/12/13) ne wadansu matasa su hudu suka kashe wata budurwa ta hanyar yi mata fyade.Aminiya ta gano cewa ita dai wannan m

An same shi da rai bayan rijiya ta ribta da shi da awa hudu

Wani dalibi dan kimanin shekaru 22 ya ketare rijiya da baya cikin makon da ya gabata bayan rijiya ta abka masa, inda ya share tsawon awoyi hudu kafin

Ya banka wa kansa wuta a kan rashin abun Kirsimeti

Wani magidanci mai suna Fredrick Onigbo da matsalolin rayuwa suka dabaibaye shi ya kashe kansa ta hanyar banka wa kansa wuta kwana biyu kafin ranar ki

Burina in yi fim da Priyanka Chopra – Rahama Sadau

Rahama Sadau na daya daga cikin ’yan fim din Hausa da ke tashe. Haifaffiyar Jihar Kaduna ce ita. Baya ga kwarewarta wajen wasa kuma ta kasance gwana w

’Yan Arewa 151 da ake so a tuntube su saboda Jonathan

A kokarin da ake yi na ganin shugaba Jonathan ya samu goyon yankin arewacin kasar nan a zaben  shekarar 2015, wadansu na hannun damansa sun tsara