Manyan Labarai

Manyan Labarai

Jonathan ya mayar wa Obasanjo martani

Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya mayar wa tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo da martani a game da wasikar gazawar shugabanci da ya rubuta ma

Ya kashe budurwarsa, ya daka wa kansa wuka

Wani jami’in hukumar kare hadurra ta kasa (FRSC) mai suna Ma’aruf Adamu, da ke zaune a kauyen Chiromawa na karamar hukumar Garun Malam, ya hallaka bud

‘Ina zuwa Legas domin sayen jarirai’

A yanzu haka sashen binciken manyan laifuka na rundunar ’yan sandan jihar Legas da ke Unguwar Yaba ya tsananta bincike domin kwato dukkanin yaran da&n

Hukumar Shari’a ta fara farautar wadanda suka kafa kungiyar ’yan luwadi a Bauchi

Hukumar Shari’ar Musulunci ta Jihar Bauchi ta bayyana niyyarta na farauto ’yan luwadi 168 da suka ce sun kafa kungiya tare da samun tallafin wata babb

Wasikar Obasanjo ga Jonathan

A ranar Larabar da ta gabata ne kafar yada labarai ta Premium Times ta buga wata wasika da tsohon shugaban kasa Obasanjo ya aika wa shugaba Jonathan,