Ta kashe ’yarta kan naira 40
Rundunar ‘yan sandan jihar Filato tana neman wata mata mai suna A’isha Abubakar bisa zarginta da kashe ‘yarta ‘yar shekara 13 mai suna Balki Abubakar,
Manyan Labarai
Rundunar ‘yan sandan jihar Filato tana neman wata mata mai suna A’isha Abubakar bisa zarginta da kashe ‘yarta ‘yar shekara 13 mai suna Balki Abubakar,
Jam’iyyar APC ta yi Allah wadai da kalaman da shugaban hukumar zabe ta kasa (INEC) Farfesa Attahiru Jega ya yi na cewa zai yi wuya a gudanar da zaben
Daga An yi wa wani mai gidan kallo yankan rago a Kaduna A ranar Asabar da ta gabata ne mazauna layin Aminu da ke kusa da tsohon cocin YMCA a Tudun Wad
Shugabanni daga kasashen duniya daban-daban ne suka hadu da dubun dubatan ‘yan Afrika ta Kudu a babban filin wasa na Soweto inda aka gudanar da taron
Wani matashi mai suna Ibrahim Amadu, dan kimanin shekaru 27 a duniya, ya ce duk da lalurar da yake fama da ita ta rashin hannaye biyu yakan iya yin ab