Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ta kona ’yarta a kan ta cinye abincin kaninta

Rundunar ’yan sandan jihar Legas ta kame wata mata mai suna Misis Madwell kan zargin kona ’yarta mai suna Blessing da dutsen guga mai zafi kan ta ciny

Yadda muka rasa amarya da ’yan rakiyarta bakwai

Al’ummar Unguwar Tudun Nasara da ke garin Madalla ta karamar hukumar Suleja da ke Jihar Neja sun yini cikin farin ciki saboda bikin auren daya daga ci

‘Muna jira a yanke mana hannuwa shekaru uku bayan hukunci’

Wani dan rajin kare hakkin dan Adam a jihar sakkwato, Malam Kabir Dodo, ya himmantu wajen ceto wadansu matasa guda biyu da kotu ta bayar umarnin a yan

Ana zargin birkiloli biyu da yi wa ’yan firamare fyade

A ranar asabar da ta gabata ne wadansu iyayen yara mazauna Unguwar Kakaki da ke cikin birnin Zariya suka kai korafi ofishin ‘yan sanda da ke cikin bir

Ya kashe maigidansa a kan yunkurin yi masa fyade

Wani matashi dan kimanin shekaru 22, mai suna Eji Emmanuel ya kashe maigidansa mai suna Sylbanus Okoye mai kimanin shekara 39, saboda zargin maigidan