Majalisa ta amince Tinubu ya karɓo rancen dala biliyan 2.35
Majalisar ta ce rancen zai taimaka wa gwamnati wajen ci gaba da ayyukan raya ƙasa.
Manyan Labarai
Majalisar ta ce rancen zai taimaka wa gwamnati wajen ci gaba da ayyukan raya ƙasa.
Ministan ya ce irin waɗannan bayanai na iya haddasa rikici mai hatsarin gaske a Najeriya.
Akwai waɗanda aka yi wa afuwa da waɗanda aka yi wa sassauci da kuma waɗanda aka yi wa afuwa amma ba a wanke su ba.
Wannan dai na zuwa ne bayan nuna damuwa da mutane suka yi kan yi wa wasu wadanda suka aikata manyan laifuka afuwa.
Rikici tsakanin bangarori biyu a garin Donga na Jihar Taraba, ya yi sanadin mutuwar mutum biyu a kan shugabancin masallacin Juma’a na garin.