Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mutuwar dogarai 12 ta girgiza Hadeja -Sakataren Sarki

Sakataren Mai martaba Sarkin Hadejiya, Alhaji Maina Kawu Hadejiya ya bayyana wa Aminiya cewa rasuwar dogaran masarautar Hadejiya babban rashi ne matuk

Sabuwar PDP ta bude sabuwar sakatariya a masaukin gwamnan Adamawa

Duk da matsin lambar da shugabanin tsohuwar PDP a karkashin jagorancin Bamanga Tukur take yi musu, wadanda suka balle suka kafa sabuwar PDP a karkashi

Gadar Charanchi ta ci matafiya 23

Manajan Daraktan Hukumar Kula da Hanyoyin Tarayya (FERMA) Mista Gabriel Amuchi ya bayyana kudirin hukumar na hanzarta gyara gadar da ta karye kuma ta

Yadda wata mata ta sace jaririn kwana 10 ta sake masa suna

Kimanin kwanaki goma da haihuwarsa, aka sace jariri Abdulshakur.  Ana zargin wata mata mai suna Hajiya Lanti danfulani da laifin sace yaron a kau

Bamanga ya karasa karya kashin bayan PDP

Shugaban tsohuwar jam’iyyar PDP Alhaji Bamanga Tukur ya yi gargadin cewa duk wadanda aka zabe su a karkashin jam’iyyar  PDP amma suka balle daga