Manyan Labarai

Manyan Labarai

Alakata da Abacha ta sa aka tsare ni –Al-Mustapha

A ranar Juma’ar da ta gabata ce Kotun daukaka kara da ke Legas ta warware hukuncin kisa da wata Kotun Majistare ta yanke wa Manjo Hamza Al-Mustapha da

Ana zargin wata amarya da yi wa mijinta yankan rago

Yan sanda a Jihar Filato na rike da wata amarya mai suna Maryam Yahaya mai shekara 17, bisa zarginta da yi wa mijinta Muhammad Lawal Bala mai shekara

Yadda Abacha da Abiola suka rasu a hannuna –Farfesa Sadik Wali

Farfesa Sadik Suleaiman Wali, babban likita ne da ya yi aiki a fadar shugaban kasa, inda ya duba lafiyar  shugabannin kasar nan biyar da suka had

Wani matashi ya farke cikinsa saboda ya kamu da cutar kanjamau

A ranar Alhamis din makon jiya ne mutanen garin Samaru da ke karamar Hukumar Sabon Gari a Jihar Kaduna suka shiga jimami a lokacin da suka samu labari

Kisan dalibai 30 a Yobe Na fito fitsari na gamu da makasan -dalibi

Wani dalibin makarantar sakandaren gwamnati ta Mamudo da ke karamar hukumar Potiskum a jihar Yobe da ‘yan bindiga suka kashe mutum 30, a makon da ya g